Ticker

6/recent/ticker-posts

Sanya Zoben Azurfa A Dan Yatsan Dama

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀

Assalam da fatan kana lpy! pls ga tambayana menene hukuncin sa azurfa zobe a hanun dama shin akwai wata illa ne koh kuma manzon Allah (Sallallahu alaihi Wasallam) baisaba???

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Walaikum sallam warahmatahi wabarkatahu

To dan'uwa ya halatta a sanya zoben azurfa a karamin ɗan yatsan hagu da kuma dama, Nawawy ya hakaito Ijma'in kasancewar hakan Sunna, saidai akwai hadisi mai lamba ta: 2078 a Sahihi Muslim wanda yake nuna haramcin sanya zobe a ɗan yatsan tsakiya da wacce take binta, wasu malaman kuma sun dauki hanin a matsayin karhanci ba haramun ba.

Allah ya saka da alkairi.

Don neman karin bayani duba Al-majmu'u na Nawawey 4\340.

Allah shine mafi sani.

Amsawa Dr. Jamilu Zarewa.

Zauren Fatawoyi Bisa Alkur'ani Da Sunnah. Ku kasance Damu...

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://whatsapp.com/channel/0029VaA8YpB42DcZdoRuCj3G

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

 https://t.me/TambayaDaAnsa

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments