Ticker

6/recent/ticker-posts

Idan Mutum Ya Kasa Azumi Su Waye Zasu Ciyar Masa?

𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀��𝐀

Assalamualaikum. mallam Dan Allah inaso Amin bayani akan ciyarwa ga Wanda bazai iya azumi ba, suwaye zasu ciyar masa?

𝐀𝐌𝐒𝐀❗️

Wa alaikumussalam. To idan yanada halin ciyarwar shine zai ciyar, idan kuma bashida hali sannan akwai wanda zasu iya ciyar masa duk yayi Inshã Allah, idanma bai samu wanda zasu ciyar masa ɗin ba, saiya hakura duk sanda Allah ya hore masa saiya ciyar babu komi akansa Inshã Allah.

WALLAHU A'ALAM

Zauren Fatawoyi Bisa Alkur'ani Da Sunnah. Ku kasance Damu...

𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇

https://whatsapp.com/channel/0029VaA8YpB42DcZdoRuCj3G

𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇

Https://www.facebook.com/groups/336629807654177

𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇

 https://t.me/TambayaDaAnsa

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments