Ticker

6/recent/ticker-posts

Kowacce Kwarya...

An yi Dinner an ci kaji, mata sun yi rawa sun yi juyi duk ba ka gayyaceni ba sai ɗaurin aure a masallaci. An ƙi a je ɗin.

Ango: Yallaɓai da can ka fi dacewa.

Post a Comment

0 Comments