Ticker

6/recent/ticker-posts

Masa

Masa
"Komi Ɗan Sarki yaƙ ƙasura bai wuce higen Masa ba, 
Ɗan Sarki yaƙ ƙwaci Waina al'amari ya lalace" 

Inji Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a faifansa na Marigayi Mai Martaba Sarkin Zazzau, Alhaji Muhammadu Aminu (ya yi Sarauta daga shekarar 1959 zuwa shekarar 1975) mai amshi 'Jikan Sambo mahorin maza, koma shirawa ɗan Abubakar, ko can bai ɗau reni ba'. Allah ya jiƙan magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin.

Daga Taskar:
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments