Farko daga gefen hagu, Marigayi Mai Martaba Sarkin Kabin Argungu, Alhaji Muhammadu Mera, Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Abubakar III, Marigayi Mai Martaba Sarkin Gwandu, Alhaji Haruna Rasheed da kuma Marigayi Mai Martaba Sarkin Yauri, Alhaji Muhammadu Tukur Abdullahi. Dukansu Mai Turu Ƙanen Makaɗa Kurna(Alhaji Musa Ɗanƙwairo Maradun) ya waƙe su. Allah ya jiƙan magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin.
Daga Taskar:
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
ÆŠanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815
No comments:
Post a Comment
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.