Ticker

6/recent/ticker-posts

Marigayi Jafaru da Ali Zuma ɗan Yabo

 

Marigayi Jafaru da Ali Zuma ɗan Yabo
"Ya kashe Ali Zuma ya faɗi,
Ya san Jahwaru Balbalin Bala'i Kura..." 

in ji Alhaji Danmoyi. Wannan hoton wata karawa ce tsakanin Marigayi Jafaru da Ali Zuma ɗan Yabo

Daga:
Zauren Makaɗa da Mawaƙa

Post a Comment

0 Comments