Ticker

6/recent/ticker-posts

Makaɗa Ibrahim Sani Aliyu Ɗandawo Yauri /Khalifan Makaɗa Sani Aliyu Ɗandawo Yauri

Makaɗa Ibrahim Sani Aliyu Ɗandawo Yauri /Khalifan Makaɗa Sani Aliyu Ɗandawo Yauri

Tuna baya! Makaɗa Ibrahim Sani Aliyu Ɗandawo Yauri /Khalifan Makaɗa Sani Aliyu Ɗandawo Yauri a lokacin wata tattaunawarsa da Gidan Rediyo Da Talabijin Mallakar Gwamnatin Jihar Zamfara dake Gusau Babban Birnin Jihar Zamfara, Ranar Juma'a 11/8/2017. Allah ya ƙara lafiya da nisan kwana da basira da hikima da hazaƙa da zalaƙa da ɗaukaka da albarka da kariya, amin.

Daga Taskar:
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments