Mai Martaba Sarkin Jema'a, Alhaji Muhammad Isah Muhammad ya cika shekaru 25 akan Karagar Mulki, Nuwamba 1998 - Nuwamba 2023. Allah ya ƙara lafiya da nisan kwana mai albarka, amin.
Daga Taskar:
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815
0 Comments
Post your comment or ask a question.