Jikan Bello Ɗan Hassan
yau kai ad da duniya
duk abun kyauta Allah
ya sauwaƙe maka
Don batun magana
sai Ƙwairo mai toho".
Inji Makaɗa Alhaji Musa Ɗanƙwairo Maradun a faifan sa na Marigayi Mai Girma Sardaunan Sakkwato, Sir Ahmadu Bello GCON KBE, Firimiyan Jihar Arewa, mai amshi "Mai dubun nasara garnaƙaƙi Sardauna, ba a hau maka Barde shi aw wargaigai".
Allah ya kyauta makwanci, amin.
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815
0 Comments
Post your comment or ask a question.