Ticker

6/recent/ticker-posts

Mai Girma Ƙaramin Minista A Ma'aikatar Ilmi Ta Tarayyar Nijeriya da Mai Martaba Sarkin Zazzau

Mai Girma Ƙaramin Minista A Ma'aikatar Ilmi Ta Tarayyar Nijeriya da Mai Martaba Sarkin Zazzau

Mai Girma Ƙaramin Minista A Ma'aikatar Ilmi Ta Tarayyar Nijeriya, Honorable Yusuf Tanko Sununu Ɗanmadamin Yauri a gefen dama ya na gaisuwa ga Mai Martaba Sarkin Zazzau, Alhaji Ahmad Nuhu Bamali CFR.

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments