Ticker

6/recent/ticker-posts

Mai Martaba Sarkin Zazzau, Alhaji Ahmad Nuhu Bamali CFR da Mai Girma Wazirin Sakkwato, Professor Sambo Wali Junaidu

Mai Martaba Sarkin Zazzau, Alhaji Ahmad Nuhu Bamali CFR da Mai Girma Wazirin Sakkwato, Professor Sambo Wali Junaidu

Mai Martaba Sarkin Zazzau, Alhaji Ahmad Nuhu Bamali CFR a gefen dama tare da Mai Girma Wazirin Sakkwato, Professor Sambo Wali Junaidu. Allah ya ƙara lafiya da nisan kwana mai albarka, amin.

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments