Ticker

6/recent/ticker-posts

Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III

Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III

"Jikan Bello da Fodio, 
Jikan Nana Uwar Daje, 
Bawan Allah jikan Bawan Allah na Alu, 
Muna kalihun in mun ka game gobe lahira", 
Inji Makaɗa Sa'idu Faru. Marigayi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammadu Macciɗo Abubakar III 1926-2006( ya yi Sarautar Sarkin Musulmi daga shekarar 1996 zuwa rasuwar sa a shekarar 2006. Allah ya kyauta makwanci, amin.

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments