“Ban zo ba anka ce ka tuba
Kat tuba wa ka sai mani kaya?
Wa ka kai mani kuɗɗi?
A bani kekuna ana yi man haya da abi na
Ban san masu koma sai mani su ba in kat tuba
Yac ce “Kassu na dai tuba
Bani sata amma ban bar tsuntuwa ba
Ban rairai ba
To na yarda zuwa hajji baya sake hali
Na Alhaji, kaza da tai karo da muzuru"
- Makaɗa Abubakar Kassu Zurmi a waƙar Ɗan Mahmuda na Ƙaura (an ce wani ɗan Sarkin Ƙaurar Namoda ne da ya yi shura a sabgar sata)
Daga:
Zauren Makaɗa da Mawaƙa
0 Comments
Post your comment or ask a question.