Mai Martaba Sarkin Gombe Alh. (Dr.) Abubakar Shehu Abubakar lll, CFR. Ya tabbatarwa Hajiya Dr. Amina J. Mohammed sarautar (Sarauniyar Wajen Gombe.)
Hajiya Amina J Mohammad :- Tsohuwar ministan muhalli na tarayyar Najeriya kuma mataimakiyar Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya dake New York a kasar Amurka
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815
0 Comments
Post your comment or ask a question.