Ticker

6/recent/ticker-posts

Soyayyen Dankali Da Kwai

Soyayyen Dankali Da Ƙwai

Fitattun Kayan Haɗi

* Dankali

* Ƙwai 

* Kayan Miya

* Man Gyaɗa

* Albasa

Lura: Waɗannan fitattu ne kawai daga cikin kayan haɗin. Ana iya samun sauye-sauye (daɗi ko ragi), wanda hakan ya danganta ga salo da ra'ayin mai girki.

A ci daɗi lafiya.

Daga:

Ummu Amatulqahhar Kitchen 
(Humaira'u)

Post a Comment

0 Comments