Fitattun Kayan Haɗi
* Dankali
* Ƙwai
* Kayan Miya
* Man Gyaɗa
* Albasa
* Kayan Ɗanɗano
Lura: Waɗannan fitattu ne kawai daga cikin kayan haɗin. Ana iya samun sauye-sauye (daɗi ko ragi), wanda hakan ya danganta ga salo da ra'ayin mai girki.
A ci daɗi lafiya.
Daga:
Ummu Amatulqahhar Kitchen
(Humaira'u)
Masha Allah ummu ammatu....Allah y karo basira.Amin
ReplyDelete