Marigayi Mai Girma Wazirin Sakkwato na 11, Malam Junaidu Ɗan Wazirin Sakkwato na 6 Muhammadu Buhari ɗan Ɗangaladiman Waziri Ahmadu Ɗan Malama Nana Asma'u Yar Mujaddadi Shehu Usman Ɗanfodio tagammadahullah birahamatihi. Ya yi Wazirin Sakkwato daga shekarar 1948 zuwa rasuwar sa a shekarar 1997. Allah ya kyauta makwanci, amin.
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815
0 Comments
Post your comment or ask a question.