"Mage ke wahalar da mata,
Ke dai baki iya jere,
Suna ta jere kina ta watcewa"
Cewar Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a cikin Waƙar sa ta Gwamnan Kano, Kanal Sani Bello mai amshi 'Sani Bello, shiryayye kake ka wuce a rena ma'.
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815
0 Comments
Post your comment or ask a question.