Ticker

6/recent/ticker-posts

Ma'anar Matakan Rayuwa

Matakan rayuwa na nufin waɗansu muhamman gaɓoɓi ko zanguna da rayuwar ɗan’adam ke ratsawa ta cikinsu, waɗanda ke dabaibaiye da al’adu daban-daban masu sauyawa daga lokaci zuwa lokaci sakamakon yanayi da sauyin zamani da kuma tasirin baƙin al’ummu.

Abu-Ubaida Sani, 2023

www.amsoshi.com

Post a Comment

0 Comments