Ticker

6/recent/ticker-posts

Mene ne Adabi?

A farfajiyar Hausa da Hausawa, ana iya cewa adabi na nufin fasahohi da hikimomi na ƙirƙira da zalaƙa da ƙwarewar sarrafa harshe da luguden kalmomin fasaha da ke kasancewa cikin salo-salo da siga-siga na labartawa ko rerawa ko ambatawa ko samar da sautin da ke isar da manufa da ba da ma’ana ta musamman, waɗanda ke nuna hoton zuci na rayuwar al’umma na gaba ɗaya, ciki har da bayyanannu da ɓoyayyun al’adunsu.

Abu-Ubaida Sani, 2023

www.amsoshi.com

Post a Comment

0 Comments