Ticker

6/recent/ticker-posts

Ma'anar Kissa

Ma'anar Ƙissa

A mahangar addini, ƙissa labari ne na annabawa da sahabbai da mala’iku da waɗansu muhimman mutane ko halittu a cikin addini. A mahangar adabi da al’adun Hausawa kuwa, akan samu sauye-sauye da ƙirƙire-ƙirƙire a lamarin ƙissoshi domin fitar da waɗansu darusa tare da faɗakar da al’umma.

Abu-Ubaida Sani, 2023

www.amsoshi.com

Post a Comment

0 Comments