Ticker

6/recent/ticker-posts

Ma'anar Haihuwa

Haihuwa na nufin fitar wani abu mai rai daga jikin wani abu mai rai bayan saduwa tsakanin mace da namiji, wanda yawanci abin da ya fita na kama da waɗanda suka samar da shi a bayyane kamar ta fuskar launi ko zubi da tsari, ko kuma a ɓoye kamar ta fuskar ƙwayoyin halitta da halayya da ɗabi’u.

Abu-Ubaida Sani, 2023

www.amsoshi.com

Post a Comment

0 Comments