Ticker

6/recent/ticker-posts

Duniya Makaranta 8/9-4

Duniya kowa tafiya yake yi. Hanyarmu ɗaya ce, amma masauki kowa da nasa. 
Wasu za su sauke kayansu a aljanna, wasu ko ƙarshensu makamashin wuta. Ya Allah ka yi mana garkuwa daga shiga wuta. 

Daga Taskar:
Prof. Mansur Ibrahim Sokoto, mni

Post a Comment

0 Comments