Ticker

6/recent/ticker-posts

Zangarniyar Gero

Zangarniyar Gero
A cikin zangarniya da akwai soshiya, da ƙaiƙai/ƙaiƙayi da ƙwayar gero. Ta dawa Bahaushe ba ya kiran ta zangarniya. Sunanta huge/hoge. Sai dai sun yi tarayya wajen duk suna ƙunshe da ƙwaya da ƙaiƙai/ƙaiƙayi.
Daga cikin ƙwaya ake fitar da dusa. Daga cikin ƙwaya ne kuma ake fitar da dusa/dussa da ƙasari da dagalaɓo da gari da tsaki.

Daga Taskar

Mai Girma Sarkin Rafin Gobir
Mai Girma Isma'il Muhammad Yusuf

Post a Comment

0 Comments