Ticker

6/recent/ticker-posts

Taskar Tarihi 019

Taskar Tarihi 019

Sarkin Askar Mai Girma Yariman Katsina/Hakimin Safana, Farfesa Bishir Aliyu Sallau Safana a tsakiya (saye da gilashi) tare da Malam Abubakar Muhammad Tsangarwa na farko a gefen dama da kuma Ibrahim Muhammad Ɗanmadamin Birnin Magaji na farko daga gefen hagu a wani Taron Ƙasa Da Ƙasa a kan Al'adun Hausawa da aka gudanar a Ouagadougou Babban Birnin Kasar Burkina Faso a shekarar 2017.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments