Ticker

6/recent/ticker-posts

Salon Kamance A Cikin Wakokin Amali

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2022). Waƙoƙin Amali SububuAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Waƙoƙin Amali  Sububu

Salon Kamance A Cikin Waƙoƙin Amali

Cikin wannan dabara akan kwatanta abubuwa biyu (ko fiye), masu halayya iri daban, a kwatanta su.[1]

Salon Kamance salo ne da mawaƙa ke amfani da shi wajen kwatanta wasu abubuwa guda biyu domin nuna ƙimar wanda aka kwatanta da wanda aka kwatanta shi da shi. Kamance ya kasu kashi uku: kamancen  daidaito da ma kamancen fifiko da kuma kamancen kasawa.[1]   Ɗangambo (2007:43).

Post a Comment

0 Comments