Ticker

6/recent/ticker-posts

Na Jiyo

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

Na Jiyo

Na jiyo Inna na jiyo,

Na jiyo Labarin daɗi.

Maigidan ga na samun lada.

Matan gidan ga na samun lada.

Yaran gidan ga na samun lada.

Ni ma ina samun lada.

Lada ta lulluɓe mu ta kai mu ɗakin da zamu kwana.

Post a Comment

0 Comments