Na ce Rediyo Na Ali yabai,
Har Alkyabba Na Ali yabai,
Kayan Doki Na Ali ya baiKayan Shadda Na Ali yabai,
Hadda Agogo dun Na Ali yabai, Na ƙaru da Sarkin Ƙayan Maradun, Komi nicce Na Ali yabai ".
Cewar Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a faifan sa na Marigayi Mai Girma Sarkin Ƙayan Maradun, Alhaji Muhammadu Bello Tambari mai amshi 'Ɗan Amadu tsayayye, ko dauri baya wargi'. Ga samfurin kayan da ya nema nan kuma aka bashi. Allah ya jiƙan magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin. ☝️
Daga Taskar
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815
No comments:
Post a Comment
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.