Ticker

6/recent/ticker-posts

Mai Kalmen Wuce Maza Ɗan Musa

Mai kalmen wuce maza Ɗan Musa'
"Mai galmaw waɗan gabas,
Wata huɗa ya kai ya na kuyye manya manya,
Goje ya aza su sanka - sanka" 
Inji Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a cikin Waƙar sa mai amshi 'Ya riga su gona, Mai kalmen wuce maza Ɗan Musa'. Allah ya kyauta makwanci, amin.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments