Allah Ya yi wa Mai Girma Arɗon Sanyinna, uban ƙasar Sanyinna ta jahar Sakkwato, Alhaji Shehu Garba Sanyinna rasuwa ranar Alhamis , 3/08/2023. Marigayi Arɗo Shehu Garba Sanyinna tsohon ma'aikacin watsa labarai ne wanda har ya kai ga matsayin Daraktan Watsa Labarai na Jahar Sakkwato daga 1996 zuwa 1999 lokacin da ya gadi/gaji Mahaifinsa a matsayin Arɗon Sanyinna. Allah Ya gafarta wa magabatanmu Ya sa mu ciki da imani.
Daga Taskar:
Makaɗa Da Mawaƙa
0 Comments
Post your comment or ask a question.