Ticker

6/recent/ticker-posts

Janaral Ibrahim Badamasi Babangida

Janaral Ibrahim Badamasi Babangida

"Hajji Iro Babangida" 

Inji Dr. Mamman Shata Katsina. Mai Girma Tsohon Shugaban Ƙasar Tarayyar Nijeriya, Janaral Ibrahim Badamasi Babangida (zaune a kan kujera). Barka da cika shekaru 82 a duniya, Allah ya ƙara lafiya da nisan kwana mai albarka, amin.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments