Ticker

6/recent/ticker-posts

Fayib Ofo Siteshi Wagunu

Fayib Ofo Siteshi Wagunu

"Na so ka ba ni Mota Fayib Ofo Siteshi Wagunu,
in shige ina ta Kiɗin Turu" 

Inji Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a faifan sa na Marigayi Mai Girma Tsohon Shugaban Ƙasar Tarayyar Nijeriya, Alhaji Shehu Usman Aliyu Shagari GCFR Turakin Sakkwato mai amshi 'Shugaban Ƙasa Jikan Sule, Wada dud aka so ya yi'. Wannan ita ce Mota 504 Station Wagon. Allah ya jiƙan magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments