Ticker

6/recent/ticker-posts

Alh Muhammad Abubakar

Alh Muhammad Abubakar

"Ka gadi bakinta,
Gwarzon gidan ummaru jikan Barmo,
Mamman na Abu baƙon dole zakin safiya ci fansa" 

Inji makaɗa Abdu Ɗangunduwa kagarar Morai a cikin waƙar marigayi marafan mafara, Alh Muhammad Abubakar. Shi ne kuma wanda Ɗanƙwairo yaw wa mahaifinsa waƙa mai take "mai gida kagara Bubakar uban jekada, ƙi garaje na malam karo da kai ba ƙari. Allah ya gafartama magabatan mu, Amin.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments