Ticker

6/recent/ticker-posts

Alhaji Musa Dankwairo

 Citation: Bungudu, H. U. (2023). Zaɓaɓɓun waƙoƙin mawaƙan baka na noma. Ahmadu Bello University Press Ltd.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bungudu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Waƙoƙin Noma

Alhaji Musa Ɗanƙwairo

Alhaji Musa Ɗanƙwairo makaɗin kotso ne, yana kiɗin kotso ne a kowace irin waƙarsa, shimakaɗin jama’a ne kamar yadda masana adabin Hausa suka karkasa makaɗan Hausa. Amma kafin kasance hakan ya fara zama makaɗin noma ne, inda ya yi amfani da gangar noma ne wajen wasu waƙoƙin noma tun farkon fara waƙoƙinsa kafin ya koma yin waƙoƙin sarakuna da sauran jama’a.

Alhaji Musa Ɗanƙwairo


Post a Comment

0 Comments