Ticker

6/recent/ticker-posts

Alhaji Haruna Fada Babban Daura

Alhaji Haruna Fada Babban Daura

Babbar fada na gode sule ɗari ya miƙa min sabocin sarkin daura,.

Inji Ɗanƙwairo.

Wannan shi ne Alhaji Haruna Fada Babban Daura, wanda Dankwairo ya ambata cikin waka sa ta Sarkin Daura.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments