Na kammala aikin memory card, 32gb.
Ga yadda memory card ɗin yake.
Na yi shi folder-folder ne kamar haka.
1. Waƙoƙin Shata na Audio guda 2200
2. Waƙoƙin Shata na bidiyo (video) guda 250
3. Hirar masana Shata da waƙoƙinsa Guda 140
4. Tarihin Dr. Mamman Shata, da waƙoƙin Shata da ma waɗanda Shatan ya yi wa waƙa tare da Ibrahim Sheme, guda 33
Kuɗin memory card: #5,000
Duk mai buƙata ya tuntuɓe ni a wannan lambar:
08023866811
Duk inda kake za mu tura ma memory card ɗin ta motar haya har garin da kake daga nan garin Kaduna. Amma kai za ka biya masu mota in saƙonka ya je.
Idan kuma kana da wanda zai karɓa maka daga Kaduna, to sai ka haɗa ni da shi.
Malam Hussaini Dogo
Sarkin Yaƙi
08023866811
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.