Ticker

6/recent/ticker-posts

Waƙar Tatsuniyar Icen Ƙosai

Ƙasa-ƙasa dai icen dabino,

Sauƙo icen ƙosai,

Ba don rashin uwa ba,

Ba zan shuka ka ba.

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments