Ticker

6/recent/ticker-posts

Waƙar Jini da Jini - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

Waƙar Jini da Jini

Liman: Jini da jini,

Mamu: Danja!

 

Liman: Rago da jini,

Mamu: Danja!

 

Liman: Akuya da jini,

Mamu: Danja!

 

Liman: Kaza da jini,

Mamu: Danja!

 

Liman: Zakara da jini,

Mamu: Danja!

 

Liman: Mota da jini.

Mamu: Babu!

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments