Ticker

6/recent/ticker-posts

Belbela-Belbela - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

Belbela-Belbela 

Jagora: Belbela-belbela,

‘Yan Wasa: Jalingo.

 

Jagora: Ina za ki je ki?

‘Yan Wasa: Jalingo.

 

Jagora: Gidan Audu rimi.

‘Yan Wasa: Jalingo.

 

Jagora: Da ceɗiya da rimi,

‘Yan Wasa: Jalingo.

 

Jagora: Ala jiƙan maza sun faɗi ragwas!

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments