Ticker

6/recent/ticker-posts

Ta Sa Ni A Dutse Ta Niƙa (Waƙar Daka)

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

Ta Sa Ni A Dutse Ta Niƙa (Waƙar Daka)

Ta sa ni a dutse ta niƙa.

 

Ta sa ni a turmi ta daka!

 

Ni ma zan sa ta a turmi in daka!

 

Ni ma zan sa ta a dutse in niƙa!

 

Ta saci kuɗin Mallam.

 

Ta sayi nama ta yi ta ci.

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments