Ticker

6/recent/ticker-posts

Sunayen waɗansu nau'ukan 'ya'yan ita tuwa da kayan abinci da fassarorinsu cikin harshen Ingilishi

Waɗannan sunaye ne na waɗansu nau'ukan 'ya'yan ita tuwa da kayan abinci da fassarorinsu cikin harshen Ingilishi. Ku turo mana waɗanda muka tsallake a ƙasa wurin "comment" domin ƙarawa a cikin wannan jeri.

1 – Ɗoɗɗoya (Scent Leaf)

2 - Ɗinya (Black Plum)

3 - Ɗorawa (Honey Locust)

4 - Gujiya (Bambara Nut)

5 - Goruba (Doum Palm)

6 – Kaɗanya (Shea)

7 - Kabewa (Pumpkin)

8 - ’Ya’yan Kalaba ko Kuka (Baobab Fruit)

9 - Kurna (Ziziphus)

10 - Lansir (Cress)

11 – Riɗi/Kantu (Sesame Seed)

12 - Rinji (Senna)

13 - Aya (Tigernut)

14 - Zogale (Moringa)

15 - Magarya (Jujube)

16 - Tsamiya (Tamarind)

17 - Aduwa (Balanites)

18 – Mummuƙi/Biredi (Bread)

19 - Kanya (Ebony tree)

20 - Danya (Sclerocarya Birrea)

21 - Goro (Kolanut)

22 - Gwate (Porride)

23 - Tuwo (Fufu)

24 - Kunu (Gruel)

25 - Awara (Tofu)

26 - Ɗumame (Recheuffe)

27 - Dambu (Chicoins)

28 - Fura (Millet Flour Balls)

29 - Rama (Jute)

 30 - Abarba (Pineapple)

31 - Kankana (Watermelon)

32 - Ayaba (Banana)

33 - Lemun Tsami (Lemon)

34 - Kanumfari (Cloves)

35 - Hulba (Fenugreek)

36 - Kirfa (Cinnamon)

37 - Kanwa (Potash)

38 - Shuwaka (Bitter Leaf)

39 - Albasa Mai Lawashi (Spring Onions)

40 - Na'a Na'a (Mint Leaf)

41 - Tafarnuwa (Garlic)

42 - Shambo (Chilli)

43 - Alayyaho (Spinach)

44 - Gauta (Bitter Egg)

45. - Yalo (Garden Egg)

46 - Dabino (Date)

47 - Masoro (Black Pepper)

48 - Barkono (Birds Eye Chilli)

49 - Kimba (African Black Pepper)

50 - Baure (Fig)

52 - Accha (Fonio)

53 - Habbatus Sauda (Black Seed)

54 - Farar Wuta (Sulphur)

55 - Namijin Goro (Bitter kola)

Kayan Marmari

Post a Comment

0 Comments