Ticker

6/recent/ticker-posts

Sunayen Sarautu A Ƙasar Hausa

Waɗannan waɗansu jerin sunayen sarautu ne da ake samu a ƙasar Hausa. Za ku iya turo mana waɗansu da muka tsallake domin ƙarawa a cikin jadawalin.

WASU DAGA SARAUTUN ƘASAR HAUSA

1. Sarki 

2. Waziri 

3. Galadima 

4. Madaki 

5. Wambai 

6. Chiroma

7. Makama 

8. Ajiya 

9. Ɗanmaje

10. Ɗanburam 

11. Ɗanisa 

12. Ɗangaladima

13. San Turaki

14. Tafida 

15. Turaki 

16. Marafa

17. Dokaji 

18. Sarkin Yaƙi 

19. Sarkin Dawakin Tsakar Gida 

20. Ɗanlawan 

21. Barden Gabas

22. Liman  

23. Sarkin Malamai

24. Barde 

25. Magajin Gari 

26. Jarma 

27. Magatakarda

28. Majidaɗi 

29. Iya

30. Dallatu

31. Kaigama 

32. ƊanAdala

34. Cigari 

35. Ɗan Amar 

36. Yarima 

37. Talba 

38. Sa'i 

39. Ɗanruwatau

40. Zanna 

41. Wali

42. Matawalle

43. Magayaƙi 

44. Sarkin Bai 

45. Sarkin Shanu

46. Ɗan Darman 

47. Ɗanmasani 

48. Sarkin Dawaki 

49. Uban Dawaki 

50. Sarkin Kudu 

51. Sarkin Yamma 

52. Sarkin Gabas 

53. Sarkin Arewa 

54. Ɗanmadami

55. Sardauna 

56. Makwayo 

57. Uban Doma

58. Durɓi

59. Wakilin Gabas 

60. Wakilin Yamma

WASU DAGA SARAUTUN BAYI A ƘASAR HAUSA

1. Shamaki 

2. Ɗan Rimi 

3. Sallama 

4. Sarkin Dogarai

5. Baraya 

6. Mabuɗi

7. Sintali

8. Kilishi 

9. Babban Zagi 

10. Sarkin Lema

11. Sarkin Lifidi

12. Maidala

13. Madaki

WAƊANSU SABABBIN SARAUTU 

- Moyi

- Bijimi

- Ɗanmagori

- Sardauna 

- Kayayye

- Ɗanmore

- Ɗankade 

- Cokali

- Rimi Adon Gari 

- Amale Ubangari  

- Ɗanmatawalle 

- Ɗanmaliki

- Danmoyi

- Ɗansarari

- Ɗanmada

- Sarkin Rafi 

- Sarkin Ruwa 

- Sarkin Daji 

- Baushe

- Sarkin Fawa 

- Kaigama 

- Ƴan Kwana 

- Sarkin Zage 

- Ɗan Sara

- Bunu

- Gimba

- Falaki

- Barma

- Kuliya

- Cikasoro

- Madauci

- Fagaci

- Bulama

- Barde 

- Makama 

- Baraya

- Ɗan'iya 

- Sarkin Bayi 

- Sarkin Busa 

- Sarkin kidaY

- Sarkin Makafi 

- Sarkin Silke 

- Sarkin Dawaki 

- Sarkin Zagi 

- Sarkin Fada 

- Sarkin Arewa 

- Sarkin Kudu 

- Sarkin Shanu 

- Sarkin Bayi 

- Sarkin Dawa 

- Jakadan Sulhu 

- Sarkin Alhazai 

- Kacalla

- Durmi

- Iya

- Ƙarfen Dawaki 

- Shenagu

- Sarkin Ado 

- Wakilin Raya Ƙasa 

- Cika Soro 

- Tafarki

- Magajin Gari 

- Bebeji

- Sadauki

- Andodo

- Kaigama

- Yarima

- Kunkeli

- Maraɗi 

- Mai Nasara

- Magajin Dangi 

- Sardauna

- Mardanni

- Wanya

- ƊanAmana

- Kwairanga

- Harɗo

- Sarkin Samari

- Sarkin Gida

- Sarkin Gwagware

- Mai Gari

- Hakimin

Post a Comment

1 Comments

ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.