Ticker

6/recent/ticker-posts

Marigayi Uban Ƙasa/Hakimin Gundumar Koko, Masarautar Gwandu, Alhaji Muhammdu Bello

Marigayi Uban Ƙasa/Hakimin Gundumar Koko, Masarautar Gwandu, Alhaji Muhammdu Bello

"Malam Bello Di'on Sakkwato,
Ɗan Giwa ka wuce bananci,
Ba a yi ma gardama na Macciɗo"

Inji Makaɗa Sa'idu Faru. Allah ya yi wa Mai girma Uban Ƙasar /Hakimin Gundumar Koko, a Masarautar Gwandu ta Jihar Kebbi, Alhaji Muhammad Bello wanda aka fi sani da Malam Bello Di'o rasuwa a yau Juma'a, 21/07/2023. Allah ya jiƙan shi da rahama shi da sauran magabatanmu, ya sa mu wanye lafiya, mu cika da kyau da imani, amin. 🤲🏾🤲🏾🤲🏾

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments