"Kowas saba da kai ya na ramma wani" inji Makaɗa Maiturare Wababe, Dange Jihar Sakkwato a cikin Waƙarsa ta Ɗan Dambe Mamman Ɗan Sanyinna.
Wannan ne Marigayi Mamman Ɗan Sanyinna a lokacin ganiyarsa a fagen damben gargajiya. Allah ya kyauta makwanci, amin.
Daga Taskar
Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815
0 Comments
Post your comment or ask a question.