Ticker

6/recent/ticker-posts

Manazarta – Daga Littafin Bara Da Wasu Wakokin Bara A Kasar Hausa

Manazarta

Abba, M. Da Zulyadaini, B. (2000) Nazarin A Kan Waƙar Baka Ta Hausa. Zariya, Gaskiya Corporation Ltd.

Abdulƙadir, D. (1974) The Poetry Life And Opinion of Sa’adu Zungur, Zaria NNPC.

Adamu, I. M. (1997) “Matsalar Barace-barace a Najeriya” Muƙalar aka gabatar a bikin Makon Hausa na 7 da ƙungiyar marubuta da manazarta waƙoƙin Hausa ta shirya a Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya.

Ado, A. (2009) Gardancin Hausawa jiya da yau” Kundin Digiri na biyu Sashen koyar da Harsunan Nijeriya Jami’ar Usman Danfodiyo, Sakkwato.

Ahmad, B. U. (2002) Jiya A Yau: Daɗaɗɗun Waƙoƙin Hausa. Zaria, Ahmadu Bello University Printin Press.

Ainu, A. (2007) “Rubutattun waƙoƙin Addu’a na Hausa: Nazarin jigoginsu da Salonsu”. Kundin Digiri na Uku, Sashen Koyar da harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo Sakkwato.

Ainu, A. (2011) Nazarin Jigogin wasu rubutattun waƙoƙin Karuwai na Hausa. A cikin mujallar Himma Journal of Contemporary Hausa Studies Vol 3. Umar Musa ‘Yar’adua University Katsina.

Ainu, A. (2012) “Sauye-sauyen Zamani A Cikin Rubutattun Waƙoƙin Hausa: Misali Daga Jigon Madahu Takardar da aka gabatar a taron ƙara wa juna sani wanda Cibiyar Nazarin Hausa ta shirya 3, Mayu 2012.

Aliyu S.M (1998) The predicament of he Girl child in Hausa Oral Folksongs: A case study of waƙar Malalia cikin Mujallar GUJE- Gusau Journal Of Education. F.C.E. (T) Gusau, Zamfara state.

Al-Amin, I. (2008) “Environmental Angle Of The Almajiri Child Rights’ Discourse. Paper presented at the National Conferens On The Right of Women and Children Under Shariah. Organised by: Centre for Islamic Legal Studies Institute of Administration. A.B.U. Zaria. 16-17 June 2008.

Alkali, A. M. (1989) “Cuɗanyar Adabi: Tasirin adabin a kan rubutattun waƙoƙin Hausa dangane da Habaici da Zambo da karin magana”, kundin bincike na digiri na biyu a Sashen harsnan Nijeriya na jami’ar Bayero ta Kano.

Al-Maurid (1977): English- Arabic Dictionary Alhadiyat Ashrat, Eleventh edition.

Al-ussaimin, M. B. (2006) Fatahatul Zuljalali wal Ikhram, sharhin Bulugul Marami. Hadisi na 614 Vol III. Publisher Maktabatu Al-Islamiyya Al- Azhar- Al-ƙahira. Shafi: 145.

Aminu, L.M. (2004) “Falsafar Bahaushe a kan rayuwar ɗan Adam”. Algaita Journal of current research of Hausa studies. No. 3 Vol.1. B.U.K.

Amzat, J. (2008) “Lumpen Childhood in Nigeria: A Case of Almajirai in Norhern Nigeria”. Hemespheres, 23: 5566.

Annawawi, Y. (1992) Riyadlus Salihina. Labanon, Darul Fikri.

Anwar, A. (2007) Gadar Zare. Zaria, Ahmadu Bello Universiy Press Limited,

Argungu, I. A. (2007) “Samuwar waƙa da kirari a cikin bukin kamun kifi na Argungu” kundin digiri na biyu a sashen harsunan Nijeriya na jami’ar Usmanu Ɗan Fodiyo, Sakkwato.

Atuwo, A. A. (2013) “Solon Ƙawance A Waƙoƙin Baka” Muƙalar da aka gabatar a taron tattaunawa don ƙara wa juna sani wanda Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya na Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo, Sakkwato, ya shirya ranar 23 ga watan Mayu 2013.

B.B.C. Dictionary. (1992) A Dictionary for the world. London: BBC English and Harpercollins Publishers Ltd,

Bashir, I. A. (1999) “Jigon Ilimi a cikin rubutattun waƙoƙin ƙarni na ashirin” kundin digiri na biyu a sashen harsunan Nijeriya na jami’ar Usmanu Ɗan Fodiyo, Sakkwato.

Bichi, A. Y. (1985) Wedding Songs As Regulators of Social Control Among The Hausa of Nigeria. Unpublished Ph. D. Thesis, Indiana University Press, U.S.A.

Bichi, A. Y. (2012) “Waiwaye a kan waƙoƙin baka na Mata a Ƙasar Hausa a Ƙarni Na Ashirin da Ɗaya”. Champion Of Hausa Cikin Hausa. A Festchrift in Honour Of Ɗalhatu Muhammad. Department of African Languages And Culture, A. B. U. Zariya.

Birniwa, H. A. (1981) “The Imfiraji I and IV of Aliyu Namangi” M.A. Thesis, London.

Birniwa, H. A. (1987) “Nazarin Waƙoƙin Siyasa na NPC/NPN da NEPU/PRP daga 1946 zuwa 1983”. Kundin bincike na digiri na uku a Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya na Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo, Sakkwato.

Bashir, I. A. (1999) “Jigon Ilimi a cikin rubutattun waƙoƙin ƙarni na ashirin” kundinsa na digiri na biyu a sashen Koyar da Harsnan Nijeriya na jami’ar Usmanu Ɗan Fodiyo Sakkwato.

Birnin Tudu, S. Y. ( 2002) “Jigo da salon rubutattun waƙoƙin furu’a na Ƙarni na ashirin”. kundin digiri na uku Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Bugaje, M. H. (2011) “Wa’azi a rubutattun waƙoƙin mata na ƙarni na Ashrin”, Kundin digiri na Biyu a sashen koyar da harsunan Nijeriya da Afirka. Jami’ar Ahmadu Bello Zariya.

Bunguɗu, H. U. (2013) “Kaɓantattun Sigogin Waƙoƙin Bara A Yankin Zamfara”. Zauren waƙa. Journal of Hausa Poetry Studies. Department of Nigerian Languages, Usmanu Ɗanfodiyo University, Sokoto.

Bunza, A. M. (Babu Shekarar Bugawa)Waƙaƙƙen Ƙa’idojin Rubutun Hausa. Lagos Ibrash Islamic Publication Centre.31 Adelabu Street Surulere.

C.N.H.N (1979) Waƙa A Bakin Mai Ita (littafi na farko). Zariya N.N.P.C.

C.N.H.N (1979) Waƙa A Bakin Mai Ita (littafi na biyu). Zariya N.N.P.C.

 Ɗangambo, A. (1980) “Hausa Wa’azi Verse From Circa 1800- 1970: A Critical study of Form, Content, Language and Style” kundin digirinsa na uku wanda ya gudanar a Jami’ar London wato SOAS.

Ɗangambo, A. (1981) Rikiɗar Azanci: Siddabarun salo da harshe cikin Tabarƙoƙo Tahamisin Aliyu Ɗan Sidi Sarkin Zazzau, Takardar da aka gabatar a Kano Studies.

Ɗangambo, A. (1984) Rabe-raben Adabin Hausa da Muhimmancinsa ga Rayuwar Hausawa, Kano: Triumph Publishing Company.

Ɗangambo, A. (1990) Gadon feɗe Adabin Hausa, Kano: Triumph Publishing Company.

Ɗangambo, A. (2007) Ɗaurayar Gadon Feɗe waƙa, Kaduna: Baraka Press and Publishers Ltd.

Ɗangambo, A. (2011) “waƙa da Rawar da Take Takawa A Rayuwar Hausawa” (Domin tunawa da cikar shekara Goma sha biyu da rasuwar Alhaji Mamman Shata yana da shekara 76), Kwalejin Ilimi ta Tarayya da ke Katsina ta Shirya.

Ɗangambo A. da Yahaya, I. (1998) Rabe-raben Adabin Hausa. Kano: Triumph Gidan Sa’adu Zungur.

Ɗangambo, H. A. (2012) “Kwatanta Tubalan Gina Jigo Tsakanin Rubutattun Waƙoƙi da Ƙagaggun Labarai Na Hausa”. Kundi na ɗaya Gundarin Nazari. kundinsa na digiri na biyu sashen koyar da harsunan Nijeriya a jami’ar Bayero Kano.

Ɗangulbi, A. R. (2003) “Siyasa A Nigeria Gudunmmuwar Marubuta Waƙoƙin siyasa Na Hausa Ga Kafa Dimokaraɗiya A Jamhuriya Ta Huɗu, Zango Na Farko”. Kundin digiri na biyu a sashen koyar da harsunan Nigeriya Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo, Sakkwato.

Ɗan’illela, A. (2010) “Rubutattun Waƙoƙin Siyasa: Nazari a kan Jihohin Sakkwato da Kebbi Da Zamfara”. kundin digiri na biyu a sashen koyar da harsunan Nigeriya Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo, Sakkwato.

 Ɗanjuma, S. (1982) Rabe-raben Waƙoƙin Hausa da Tasirinsu ga Rayuwar Hausawa. Kano: Triumph Publishing Company.

Ɗantumbishi, M. A. (2007) Matsayin Waƙa ga Al`umma: Tsokaci a kan Wasu Waƙoƙin Hausa. Degel the Journal of the Foculty of Arts and Islamic Studies. Usmanu Ɗanfodiyo University Sokoto, Nigeria.

Dauda, S. (1980) “Gudummuwar waƙoƙin mabarata wajen Bunƙasa adabin gargajiya”. Kundin Binciken digiri na biyu, sashen koyar da harsunan Nijeriya da Afirka Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya.

Dembo, U. (1977) Wasannin Hausa, Zariya: Ganuwa Publishers Ltd.

Dembo, U. (1979) Wasannin da Waƙoƙin Yara, Zariya: Ganuwa Publishers Ltd.

Dumfawa, A. A. (1990) “Gudummuwar masu Ɗariƙa wajen Haɓaka Rubutattun waƙoƙin Hausa”. Kundin Binciken digiri na biyu, sashen koyar da harsunan Nijeriya da Afirka Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya.

Dumfawa, A. A. (1995) “Zuga a waƙoƙin fada”. Algaita Journal of Current Research in Hausa Studies No. 3, Vol. 1. Department of Nigerian Languages Series 4. Bayero Umiversity Kano.

Dumfawa, A. A. (2002) “Waƙa A Tunanin Yara” kundin digiri na uku a sashen koyar da harsunan Nigeriya Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo Sakkwato.

 Fransis, J. (1972) The rehabilitation of Begers in Nigeria, Ibadan: Univesity Press.

Furniss, G.L.& Ibrahim Y. D (1992) An Early Twentieth Century Hausa Songs, Waƙar Kuyangin Sakkwato. Harsunan Nijeriya. XVI. C.S.N.L, Kano: Bayero University.

Furniss, G. (1996) Poetry, Prose and Popular Culture in Hausa. London E.U.P press.

Garba, M. (1998) “Azancin Magana A Waƙoƙin Makaɗan Baka” kundinsa na digiri na biyu sashen koyar da harsunan Nijeriya a jami’ar Bayero Kano.

Garba, S. (2011) “Salon sarrafa Harshe a Waƙoƙin Aƙilu Aliyu”. Kundinsa na neman digiri na Uku. a sashen koyar da harsunan Nijeriya da Afirka, Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya.

Glenco, E. (2000) The readers choice. U.S.A: MacGrow Hill world literature.

Gummi, M. F. (2008) “Tsumangiyar Kan Hanya: Nazari kan Wasu Waƙoƙin yunwa Na Baka A Ƙasar Sakkwato Da Zamfara Da Kabi. Kundinsa na digiri na biyu a sashen koyar da harsunan Nijeriya na jami’ar Usmanu Ɗan Fodiyo Sakkwato.

Gusau, S.M (1982) Wasanni don Yara, Zaria: Ganuwa Publishers.

Gusau, S.M (1988) waƙoƙin Makaɗan Fada: Sigoginsu da yanayinsu, Musamman a Sakkwato. Kundinsa na digiri na uku a sashen koyar da harsunan Nijeriya na jami’ar Bayero. Kano.

Gusau, S.M, (1995) Dabarun Nazarin Adabin Hausa. Kano: Benchmark Publishers.

Gusau, S.M, (2003) Jagoran Nazarin Waƙar Baka: Kano. Benchmark Publishers.

Gusau, S. M. (2011) “Bitar Littafin waƙoƙin Baka na Hausa”. a cikin Takardar da ya gabatar a taron raya al’adun Hausawa da Fulani da Ƙaddamar da Littafin waƙoƙin baka na Hausa a Kwalejin Ilimi ta tarayya, Katsina.

Gusau, S. M. (2012) “Wasu Dabarun Tafiyar da rayuwa daga Waƙoƙin baka Na Hausa”. Champion Of Hausa Cikin Hausa. A Festchrift in Honour Of Ɗalhatu Muhammad. Department of African Languages And Culture, A. B. U. Zariya.

Gusau, S. M. (2013) “Ƙungiyoyin Fulani Mazauna Zamfara- Katsnar Laka Da Gudummuwarsu A daular Sakkwato”.

Hamza, I. K. (1994) “Kwatancen Salo tsakanin waƙoƙin madahu da na siyasa”. kundinsa na digiri na biyu a sashen koyar da harsunan Nijeriya na jami’ar Usmanu Ɗan Fodiyo Sakkwato.

Haspelmath, M. M. (2002) Understanding Morphology. New York: Oxford University Press.

Hiskett, M. (1975) History of Hausa Islamic Verse, London: SOAS.

Hiskett, M. (1981) “Towards a comparison of Theme and Style in The Hausa Verse categories of Wa’azi and Madahu”

Homawa, I. B. (1996) Harakatul Luggal Arabiyya Fi Manɗiƙati Kwatarkwashi Wa ma Haulaha. Gusau: Farin Batu Printing Press.

Hornby, A. S.(1998) Oxford Advance Learner’s Dictionary of Current English. Fifth Edition Oxford. New York.

Ibrahim, M. S. (1984) “Rubutattun waƙoƙin Hausa Kafin Zamanin Shehu Ɗan Fodiyo”. Kundinsa na digiri na biyu a Sashen koyar da harsnan Nijeriya na jami’ar Bayero, Kano.

Ibrahim, T. M. (2000) “Wasanni Da Waƙoƙin Yara Mata A Sakkwato” Kundin Digiri na Biyu, Sashen Koyar da harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Idris, (2012) “Salon Kwaikwayo A Waƙar Hausa Ta Baka”. Champion Of Hausa Cikin Hausa. A Festchrift in Honour Of Ɗalhatu Muhammad. Department of African Languages And Culture, Zariya A. B. U.

Jangebe, M. M.(1991) “Nazari A Kan Rubutattun Waƙoƙin Yabo a Garin SakkwatoKundin Digiri na Biyu, Sashen Koyar da harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo Sakkwato.

Jibril, B. T. (2010) “Poverty And The Demand for Traditional Qur’anic Education System (Almajirci) in Kano State”, a cikin Bayero Journal of Social and Management Studies (BAJOSAMS), Bayero University, Kano VOL. 13 Number 2.

Karofi, D. S. (1980) “Mabarata: Tasirinsu Da Gudummuwarsu A Kan Adabin Hausa”. Kundin digiri na farko sashen koyar da harsunan Nijeriya da Afirka, Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya.

Khalid, S. (1992) “The Institutions of Almajiranci: A Sociologial refletion”, Paper presented at a Symposium Organized by MCAN UDUS, 22ND April.

Khalid, S.(1997) “A socio-economic study of the transformation of migrant Quranic school system (almajiranci) in Sokoto metropolis 1970-1995Ph.D theses, Department of Sociology Bayero Univrsity Kano.

Khalid, S. (2006) “Hope Batrayed? Almajirci And Menace Of Child Abuse In Northern Nigeria. Focus A Newsletter Of Centre For Development Research And Advocacy Kaduna..

Kurfi, R.A (2003) “Psychological profile of Junuvile Streat Beggers in Katsina State: Towards a Baseline Data for councelling and Rehablitation. Ph.D Thesis Department of Education Bayero Univrsity, Kano.

Kware, U. A. I.(2000) Jihadin Rubutattun Waƙoƙin Hausa. Don Makarantun Sakandare Da na Gaba da Su. Ba sunan Maɗaba’a.

Kware, M. A.(2009) “Gudummuwar Malam Isan Kware A Waƙoƙin Jihadi. Kundin Digiri na Biyu, Sashen Koyar da harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo Sakkwato.

Last, M. (1967) The Sokoto Caliphate. London: Longman.

Lawal, L. (2006) “Siddabarun Harshe: Sabuwar Hanyar Nazarin Adon Harshe a Waƙoƙin Baka na Hausa” Kundin Digiri na Biyu, Sashen Koyar da harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano.

Lawal. G. (2014) “Raha A Wasu Waƙoƙin Aliyu Namangi” Kundin digiri na biyu a sashen koyar da harsunan Nijeriya da Afirka, Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya.

Macneice, L. (1968) Modern Poery: A personal Essay, London Publisher.

Malumfashi, A. I. (1984) “Wa’azi A Rubuattun Waƙoƙin Ƙarni Na Ashirin”. A cikin takardar da aka gabatar a taron ƙara wa juna ilimi da hukumar fasaha da al’adun gargajiya ta jihar Sakkwato ta shirya a Sakkwato. 2/3/1984.

Mensah, E. (1977) “A Note on the Distribution of Beggers in Zaria” in Savannah Vol. vi. Page 11.

Muhammad, Ɗ. (2006) “Gudunmuwar Waƙoƙin Baka na Yara Wajen Adana Al’adar Hausawa”, Kundin digiri na biyu, Sashen Koyar da harsunan Nijeriya, Kano: Jami’ar Bayero.

Muhammad, Ɗ. (1973) “Sharhin Hausa Mai Ban Haushi”, a cikin mujallar Studies in Harsunan Nijeriya, vol. III. Page 36.

Muhammad, Ɗ. (1977) “Individual Tallent in the Hausa Poetic Tradition A Study of Akilu Aliyu and His Art”. Ph.D Shool of Oriental and African Studies, University of London.

Muhammad, Ɗ. (1978) “Waƙa Bahaushiya” Studies in Hausa Language, Literature And Culture. Bayero University Kano.

Muhammad, U. (1998) “Tarsashin Adabin Baka a Magana Jari ce”. Kundin digiri na biyu a sashen koyar da harsunan Nijeriya da Afirka. Jami’ar Ahmadu Bello Zariya.

Muhammad, H. U. (2002) “Nazari a kan Waƙoƙin Bara Na yau Da Illolinsu”. Kundin digiri na farko a sashen koyar da harsunan Nijeriya da Afirka. Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya.

Muhammad, U. (1991) “Hausa Fulani And Habit of Begging for alms” Paper presented at the annual dinner Nigerian Bar Association, Sokoto Chapter. In March, 7, 1991.

Mohammed, I. M. (2001) “Psychosocial Problems of Almajirai in Kaduna State”. Ph. D Thesis, Department of Education Ahmadu Bello University Zaria.

Muhtar, I. (1984) “Nahawun waƙa da yanaye-yanayensa da sigoginsa cikin rubutun waƙoƙiun HausaKundin digiri na biyu, Sashen Koyar da harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano.

Mukhtar, A. (2002) “Bijirewar Mabarata” fassarar “The Beggers Strike” Kundin Digiri na Biyu, Sashen Koyar da harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato. Munjid, (Ba shekarar bugawa) Ƙamusun Larabci.

Mustapha, S. (2011) “Waƙar Bayanin Lokaci” Himma Journal of Contemporary Hausa Studies Vol 3. Umaru ‘Yar’adua University, Katsina.

Na-Dama, G. (1977) The rise and Collapse of a Hausa State: A social and Political History of Zamfara” Ph. D. Thesis, ABU, Zaria.

Nalado, S. (1999) “Tarihin Zamfara: Text, Translation and Analysis” Kundin digiri na biyu sashen Tarihi, Bayero University Kano.

Nasiru, I.Y (1997) “Al’ada, Ɗabi’a ko Addini: Tsokaci kan Roƙo da Raraka da Tumasanci da Bara a Al’ummar Hausawa”. Kundin Digiri na Farko, sashen koyar da harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano.

Nuhu, A. (2012) “Sauye-sauye A Tsarin Waƙoƙin Zamani: Nazari A Kan Waƙoƙin Fina-finan Hausa. a cikin kundin digiri na biyu a Sashen koyar da harsunan Nijeriya na jami’ar Usmanu Ɗan Fodiyo Sakkwato.

Olaosun, I.E. (2009) Panhandles as Rhetors: Discourse Practices of Peripatic Beggers in Southwestern Nigeria. An International Publication Journal, California Linguistics Note. vol. I No. 2.

Omar, S. (1983) “Style and Theme in The Poem Of Mu’azu Haɗeja. Kundin Digiri na Biyu, Sashen Koyar da harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Omar. S. (2012) “Jigon Alhinin Mutuwa A Waƙoƙin Nana Asma’u: Tsokaci A Kan Waƙar Alhinin Mutuwar Halima” Zetma Investment Limited, Lagos street by Jama’a Road. Sokoto.

Omar. S. (2014) “Yantarun Nana Asma’u Ɗanfodiyo Tsarinsu Da Taskace Waƙoƙinsu. Zetma Investment Limited, Lagos street by Jama’a Road. Sokoto.

Sani, M. A. Z. (2001) Alfiyyar Mu’azu Sani. Kano: Benchmark Publishers Aminu Kano Way, Goron Dutse,.

Sani, M. A. Z. (2012) “Yabaon Ma’aiki da gargaɗi a diwanin Waƙoƙin halima”. Champion Of Hausa Cikin Hausa. A Festchrift in Honour Of Ɗalhatu Muhammad. Department of African Languages And Culture, A. B. U. Zariya.

Sarkin Gulbi, A. (2007) “Nazari a kan Al’adar Bara a Ƙasar Sakkwato”. Kundin Digiri na Biyu, Sashen Koyar da harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo Sakkwato.

Sa’id, M. I. and Usman, M.T. (1994) “Persistence of Bara and Almajiranci in Some Parts of Norhern Nigeria in the 20th Century” Paper presented at the International Seminar on Islamic Sociology, UDUS, in March, 1994.

Sa’id, B. (1978) “Gudummuwar Masu Jihadi Kan Adabin Hausa”, kundin digiri na biyu a Sashen koyar da harsnan Nieriya na jami’ar Bayero, Kano.

Sa’id, B. (2002) “Rubuitattun Waƙoƙin Hausa na Ƙarni na Ashirin A Jihohin Sakkwato da kabi da Zamfara: Nazari a kan Bunƙasasu da Hikimomin da ke cikinsu”. Juzu’i na ɗaya da Na Biyu. kundin digiri na uku a Sashen koyar da harsnan Nieriya na jami’ar Bayero, Kano.

Sakkwato, H. S. (2004) “Who is Almajiri?” - Weekly Trust – 15/03/2004.

 Sarɓi, S. A. (2007) Nazarin waƙen Hausa, Kano : Samarib publishers.

Sipikin, A. M. (1978) “Ma’aunin Waƙar Hausa” Studies in Hausa Language, Literature And Culture. Bayero University, Kano.

Skinner, N. (1980) An Anthology of Hausa Literature. Zaria: Publishers NNPC.

 Sokoto, A. A. (1998) “Nazari da sharhi a kan wasu waƙoƙin Soyayya a Sakkwato”. kundinsa na digiri na biyu, a sashen koyar da Harsnan Nieriya, jami’ar Usmanu Ɗan Fodiyo Sakkwato.

Tsoho, M. Y. (1987) “Tarƙaƙƙen Matanin Waƙar Kanzil Azimi ta Aliyu Na-mangi”, Kundin digiri na biyu a sashen koyar da harsunan Nijeriya da Afirka, Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya.

Tsoho, M. Y. (2002) “Eulogues, The Building Blocks Of Hausa Praise Song: A Thematic And Structural Examination”. Kundin digiri na biyu a sashen koyar da harsunan Nijeriya da Afirka, Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya. Kundin digiri na uku a sashen koyar da harsunan Nijeriya da Afirka, Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya.

Tsoho, (2012) “Gamji Ɗanƙwarai: Sardauna a Bakin Mawaƙan Baka”. Champion Of Hausa Cikin Hausa. A Festchrift in Honour Of Ɗalhatu Muhammad. Department of African Languages And Culture, A. B. U. Zariya.

Umar, H. (2014) “Nazari A Kan Kalmomin Barar Hausawa”. a cikin kundin digiri na biyu a Sashen koyar da harsunan Nijeriya na jami’ar Usmanu Ɗan Fodiyo Sakkwato.

Umar, M. B. (1980) Adabin Baka, Zariya: Hausa Publishers.

Umar, M. B. (1981) Wasannin Tashe, Zaria :NNPC.

Umar. M. B. (1982) Waƙoƙi Don Yara. Zaria :NNPC.

Umar B. A. (2002) Jiya a yau, Zaria: Ahmadu Bello Universiy Press Limited.

UNIEF, (2000) “Basic Articles of the Convention on the Rights of the Child”, Lagos: Unicef.

Usman, B. B. (2008) “Hikimar Magabata: Nazari a kan Rayuwar Malam Dr. Umaru Nasarawa Wazirin Gwandu da Waƙoƙinsa. (1916-2000)” a cikin kundin digiri na biyu a Sashen koyar da harsunan Nijeriya na jami’ar Usmanu Ɗan Fodiyo Sakkwato.

Wali, N. S. Da Wasu (1982) Waƙoƙin Hausa. zaria: N.N.P.C.

Yahaya, I. Y. (1975) Waƙoƙin Hikima, Ibadan: University Press.

Yahaya, I. Y. (1977) Labarun Gargajiya, Ibadan: University Press.

Yahaya, I.Y. (1986) “Jagoran Nazarin Hausa” Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Limited.

Yahaya, I.Y. (1988) Hausa A Rubuce. Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Limited.

Yahaya, I. (2010) “Waƙoƙin Addini Na Siyasa: Nazarin waƙoƙin Emmanuel Wise mai Molo”. Kundin digiri na biyu sashen koyar da harsunan Nijeriya da Afirka Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya.

Yahaya, D. (1985) “The Qur’anic Education System and the Begger institution: The Problem of Colonized Society” , Paper presented at the Department of History Bayero University Kano.

Yahya, A. B (1983) “A Critical anthology of the verse of Alhaji Bello Giɗaɗawa”, a cikin kundin digiri na biyu, sashen koyar da Harsnan Nijeriya Jami’ar Bayero, Kano.

Yahya, A. B. (1997) Jigon Nazarin waƙa, Kaduna: Fisbas media service.

Yahya, A. B. (1999) Salo Asirin Waƙa, Kaduna: Fisbas media service.

Yahya, A. B. Da Dumfawa, A. A. (2010) “Waƙar Motar Siyasa” Saƙon Talakawa zuwa ga ‘yan siyasar zamani. A cikin Ɗunɗaye Journal of academic Excelllence. Sashen koyar da harsunan Nieriya na jami’ar Usmanu Ɗan Fodiyo, Sakkwato.

Yahya, A. B. (2004) “Tsattsafin Raha Cikin Waƙoƙin Alƙali Alhaji Haliru Wurno” Maƙalar da aka gabatar a Taron ƙara wa juna Sani a Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya, Sokoto: Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo.

Yahya, A. B. (2013) “Tsassafi: Wani Ɗigo Cikin Gulbin Nazarin Salon Waƙoƙin Hausa. Muƙalar da aka gabatar a taron tattaunawa don ƙara wa juna sani wanda Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya na Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo, Sakkwato, ya shirya ranar 25/04/2013.

Yahya, (2012) “Waƙa: Ma’ana da Ɗabi’a da Gimshiƙanta”. Champion Of Hausa Cikin Hausa. A Festchrift in Honour Of Ɗalhatu Muhammad. Department of African Languages And Culture, A. B. U. Zariya.

Yunusa, A. (2013) “Kuɗi a Idon Makafi: nazarin Waƙar Kuɗi Ta Malam Haruna Makaho. Zauren waƙa Journal of Hausa Poetry Studies. Department of Nigerian Languages, Usmanu Ɗanfodiyo University, Sokoto.

Yusuf, M. B. (2000) “Salon Sarrafa Nassi Cikin Rubutattun Waƙoƙin Hausa Ƙarni Na Ashirin, (1950-1990)” a cikin kundin digiri na biyu a Sashen koyar da harsunan Nijeriya na jami’ar Usmanu Ɗan Fodiyo Sakkwato.

‘Yan Ɗaki, A. I. (2003) “Almajiranci Eduational System” The Path 25/06/2004

‘Yar aduwa, T. M. (2007) Wasan kwaikwayo na Hausa Nau’o’insa da Sigoginsa. Kano: Bench mark Nigeria Limited.

 

E- RESOURCES

WWW.Antario Government, (1999) “Sales Streets Act” Achieved from the Origional 2006.

WWW.C.V.L. News, (2004) Police Chief Welcome State Street Act.

WWW. Paddy, L. (2003) Understanding Deaf Culture in Search of Deafhood- Multilingual matters. Google search.

WWW. Solomon, A. (2011) The New Wave Of Actism Rights Activist. Google Search.

WWW.Webster inc. (2014) Dictionary of Music and Musician. Google Search.

WWW.Webster inc. (2014) Dylan, T. What is a song? Google Search.

WWW.Webster incorporative (1960) Haward, Dictionary:.

WWW.Wordsworth (2014) What is Poetry? Wekypedia. Google Search.

WWW.World Health Organisation, (2012) Disabilities. Google Search.

Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin Samun Cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

Post a Comment

0 Comments