Ki sami sassaken bagaruwa/gabaruwa da ‘ya’yanta kina tafasawa kina zama a ciki ki yi kaman 30minutes safe da kuma yamma kuma da dumi zakina shiga kaman 2weeks, ki bar zama babu pant, ki daina tsarki da ruwa mai sanyi kuma ki sami ganyen magarya ki tafasa ki shiga kullum sau ɗaya na kwana uku, ki guji cushe-cushe na maguna da sunan matsi, ki rika tsaftace gurin kina shafa farin miski ko da a pant ne, ba sai kin tura ciki ba.
In kuma kin taɓa samun kari ne a gurin yayin wata haihuwa kuma ba a dinke ba, to babu magani da zai mai da ki daidai sai kin koma an ɗinke ko da kuwa ya yi shekaru.
WALLAHU A'ALAM
Ameenah G. Mukhtar
Momin nasreen
Zauren Fatawowi Bisa Alkur'ani Da Sunnah. Ku kasance Damu...
𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ
**************************
Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.