Ticker

6/recent/ticker-posts

Gaugai, Makasa, Kuduji

Gaugai, Makasa, Kuduji

"Ana yabon ki gonar gaugai" 

Wannan shi ne gaugai.☝️

Ana kuma kiran sa "kuduji" a waɗansu wurare. A waɗansu wurare kuma ana kiran sa da suna "makasa"

Ana yi mai kirari da kuduji ɓata zuciyar mai gona!

Daga:
Zaurren Makaɗa Da Mawaƙa

Post a Comment

0 Comments