Ticker

6/recent/ticker-posts

Duman Kada/Duman Rafi

Duman Kada

Wannan duman kada ke nan.
Ana masa kirari da: "Duman kada kashe raƙumma"

Wannan ɗaya ne daga cikin nau'ukan tsirrai da ake samu a ƙasar Hausa.

Daga Taskar

Mai Girma Sarkin Rafin Gobir
Mai Girma Isma'il Muhammad Yusuf
07066666686

Post a Comment

0 Comments