Ticker

6/recent/ticker-posts

Noti-Noti - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

Noti-Noti

Bayarwa: Noti-noti,

Amshi: Gulum noti!

 

Bayarwa: Mashin noti,

Amshi: Gulum noti!

 

Bayarwa: Mota noti,

Amshi: Gulum noti!

 

Bayarwa: Keke noti,

Amshi: Gulum noti!

 

Bayarwa: Inji noti,

Amshi: Gulum noti!

 

Bayarwa: Jirgi noti,

Amshi: Gulum noti!

 

Bayarwa: Akuya noti,

Amshi: Gulum babu!

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments