Ticker

6/recent/ticker-posts

Dan Yaro Fari Tas

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

Ɗan Yaro Fari Tas

Ɗan yaro fari tas,

Kamar daga Ingila ya taso.

 

Ɗan hanci surat rat,

Kamar daga maina ya karyo

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments